iqna

IQNA

masu girman kai
Nassosin kur'ani na maganganun jagoran juyin juya halin Musulunci
IQNA - Aya ta 76 a cikin suratun Nisa'i tana dauke da sakon cewa ba za a tilastawa gabar karya ja da baya ba sai dai a ci gaba da gwagwarmaya ta bangaren dama, kuma wannan gwagwarmayar da aka saba yi tsawon tarihi ita ce ta kara yawan magoya bayan sahihanci ya kai ga yaduwar koyarwar Allah.
Lambar Labari: 3490771    Ranar Watsawa : 2024/03/09

Ma'anar kyawawan halaye a cikin kur’ani  / 3
Tehran (IQNA) A koyaushe akwai mutanen da ba sa son mutum ko ra'ayi ya sarrafa su kuma suna rayuwa cikin 'yanci. Wasu daga cikin waɗannan mutane ba su da masaniya game da ƙarfin ciki da ke nisantar da su daga 'yanci na gaskiya. Son zuciya da taurin kai abubuwa ne guda biyu da suke sanya wa mai shi leda a wuyan sa da kuma kai shi ga aikata dukkan laifuka.
Lambar Labari: 3489268    Ranar Watsawa : 2023/06/07

Surorin kur’ani  (82)
Mutane suna da damammaki masu yawa, na halitta da kuma samu. Duk wannan dama daga Allah ne, amma idan mutum yana cikin wani yanayi da aka tanadar da komai sai ya manta ya gode wa Allah.
Lambar Labari: 3489264    Ranar Watsawa : 2023/06/06

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya aike da sakon taya murnar lashe zaben shugaban kasa zuwa ga Sayyid Ibrahim Ra’isi.
Lambar Labari: 3486035    Ranar Watsawa : 2021/06/21

Shugaba Rauhani ya bayyana tsayin dakan da al’ummar Yemen suka yia  gaban masu girman kai da cewa abin alfahari ne ga al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3484258    Ranar Watsawa : 2019/11/20